A rana mai kamar ta Yau ce, 29/10/2006 Shekaru Goma Sha bakwai (17) Cif da Jirgin Kamfanin ADC Airline yayi hatsari Jim kadan bayan tasowar sa daga…
1.Sarki 2.Waziri 3.Galadima 4.Madaki 5.Wambai 6.Chiroma 7.Makama 8.Ajiya 9.Dan Maje 10.Dan Buram 11.Dan Isa 12.Dan Galadima 13.San Turaki …
Amfanin magani, shi ne ya warkar da cuta, ko ya rage ta, ko ya hana kamuwa da ita. Asalin dukkan magunguna, yana kasancewa daga tsire-tsire ko …
1- Tilawal Al-Qur'ani. 2- Kiyamul-laili. 3- Azkhar. ZAKA FUSKANCI MATSALA A KABARINKA IDAN KA MUTU DA ABU UKU: 1- Hakkin Wani 2- Dabi'ar Anna…
Matsala ce dake faruwa ga ido, wani lokacin tana shafar ido É—aya; wani lokaci kuwa za ta shafi idanuwan, idan har ido É—aya ya fara, to É—ayan shi ma…
Kwamishinan Æ´ansandan jihar Legas, Idowu Owohunwa, ya kafa wata tawaga ta musamman domin gano musabbabin mutuwar mawakin nan, Ilerioluwa Aloba, wan…
Majalisar Dattawa ta Æ™aryata ji-ta-ji-tar da ake ta yaÉ—awa cewa ana Æ™ulle-Æ™ullen tsige Sanata Godswill Akpabio daga kan kujerar Shugaban Majalisar …
Wato tun alif dubu daya da dari takwas da biyar zuwa shekara ta alif dubu biyu da ashirin da uku ake sarakunan mulkin Fulani a jihar bauchi wacce a…
Mukthar Umar Zakari (NNPP-Kano) ya sha alwashin kalubalantar hukuncin da kotun sauraren kararrakin zabe ta yanke wanda ta soke zaben sa kan zargin …
Abdul-Muddalib ya dawo dakin Ka'aba da 'dansa Abdullahi, tare da mutanen da suka yi masa rakiya zuwa gidan tsohuwar nan mai hikima, mutuniy…
A watsa Wannan sako domin Yan uwa su amfana Wannan Dan bishiya mai suna taura yana da zaqi da dan bauri kadan wanda baurin nashi baya hana a ci shi…
Amina (kuma Aminatu; ta rasu a shekara ta 1610) ta kasance bahaushiya musulma mai tarihin tarihi a birnin Zazzau (yanzu birnin Zaria a jihar Kadun…
1 ka kula da kanka 2 yazamana kana jin tsoron Allah 3 ka san cewa duk abinda ya sameka daga Allah ne 4 ka zamu mai cika alkawari 5 ka zauna da kowa…
Wata sabuwar wahalar man fetur ka iya Kunno kai a wasu sassan Æ™asar nan matuÆ™ar hukumar NMDPRA ta gaza biyan sama da Naira biliyan 250 kuÉ—in dakon …
Lauyan nan mai fafutukar Æ´ancin É—an adam, Femi Falana, ya shaidawa Babbar Kotun Tarayya a Kano cewa rigar kariyar da ke jikin tsohon gwamnan Kano, Ab…
Gwamnatin Jihar Jigawa ta bukaci Hukumar Yaki da Cin-hanci da Rashawa, EFCC da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, da su bin…
Kotun sauraren Æ™ararrakin zaben Majalisar Tarayya da ta Dokokin Jihar Kano, ta yi watsi da Æ™arar da Abdussalam Abdulkarim Zaura na jam’iyyar APC ya s…
Daga littafin Kano cibiyar Kasuwanci ta afirka wanda Marigayi Maje Ahmad Gwangwazo Allah yajiqansa ya wallafa. Shi Muhammadu Dangwate É—an Mallam Al…
Guinness World Records, kundi da ke bada lambar yabo ta kafa tarihi, ya nisanta kansa da wani dan Nijeriya da ya kusa makancewa bisa yunkurin kafa …
Shugaban jam’iyyar, APC, na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya mika takardar murabus dinsa a daren jiya Lahadi, kamar yadda Daily Trust ta tattaro. Maj…
Social Plugin