SUNAYEN SARAUTUN KASAR HAUSA

 


1.Sarki 

2.Waziri 

3.Galadima 

4.Madaki 

5.Wambai 

6.Chiroma

7.Makama 

8.Ajiya 

9.Dan Maje

10.Dan Buram 

11.Dan Isa 

12.Dan Galadima

13.San Turaki

14.Tafida 

15.Turaki 

16.Marafa

17.Dokaji 

18.Sarkin Yaki 

19.Sarkin Dawakin tsakar gida 

20.Dan Lawan 

21.Barden Gabas

22.Liman  

23.Sarkin Malamai

24.Barde 

25.Magajin Gari 

26.Jarma 

27.Magatakarda

28.Majidadi 

29.Iya

30.Dallatu

31. Kaigama 

32.Dan Adala

34.Chigari 

35.Dan Amar 

36.Yarima 

37.Talba 

38.Sa'i 

39.Dan ruwatau

40.Zanna 

41.Wali

42.Matawalle

43.Magayaki 

44.Sarkin Bai 

45.Sarkin Shanu

46.Dan Darman 

47.Dan Masani 

48.Sarkin Dawaki 

49.Uban Dawaki 

50.Sarkin Kudu 

51.Sarkin Yamma 

52.Sarkin Gabas 

53.Sarkin Arewa 

54.Dan Madami

55.Sardauna 

56.Makwayo 

57.Uban Doma

58.Durbi 

59.Wakilin Gabas 

60.Wakilin yamma,


WASU DAGA SARAUTUN BAYI A KASAR HAUSA.


1.Shamaki 

2.Dan Rimi 

3.Sallama 

4.Sarkin Dogarai

5.Baraya 

6.Mabudi 

7.Sintali

8.Kilishi 

9.Babban Zagi 

10.Sarkin Lema

11.Sarkin Lifidi

12.Maidala

13.Madaki


 Wanan suma jerin sarautun ne

 

Moyi

 Bijimi

Dan magori

 Sardauna 

 Kayayye

Dan More

Dan Kade 

Chokali

Rimi Adon Gari 

 Amale Ubangari  

DanMatawalle

Dan buran 

Dan maliki

Dan moyi

Dan sarari

Dan mada

Sarkin rafi 

Sarkin ruwa

Sarkin daji

Baushe

Sarkin fawa 

Kaigama 

Yan kwana 

Sarkin zage 

Dan Sara

Bunu

Gimba

Falaki

Barma

Kuliya

Cikasoro

Madauchi

Fagachi

Bulama

Barde 

Makama 

Baraya

Kaigama

Dan'iya 

Sarkin yamma

Sarkin bayi

Sarkin busa

Sarkin kida

Sarkin makafi 

Sarkin sirlke

Sarkin dawaki

Sarkin zagi

Sarkin fada

Sarkin arewa

Sarkin kudu

Sarkin shanu

Sarkin bayi

Sarkin dawa.

Jakadan sulhu

Sarkin alhazai

Majidadi

Kacalla

Durumi

Iya

Makama

Karfen dawaki

Shenagu

Sarkin ado

Wakilin raya kasa

Cigari

Cika soro

Tafarki

Magajin gari

Bebeji

Sadauki

Dan madami

Kaigama

Yarima

Dan lawan

Fagaci

Kunkeli

Maradi

Dan madami

Mai nasara

Magajin Rafi

Magajin dangi

Sardauna

Mardanni

Wanya

Dan Maliki

Dan Amana

Kwairanga

Hardo

Ci Gari

Sarkin Samari

Sarkin Gida

Sarkin Gwagware

Mai Gari

Hakimi

Dagaci

Mai Unguwa

Hauni

Sarkin Tsafta

Sarkin Bori

Baura

Dan Maliki

Dan Buran


Kurubuta wacce ba'a rubuta ba domin karawa a cikin jadawalin namu.

Post a Comment

0 Comments