Wato tun alif dubu daya da dari takwas da biyar zuwa shekara ta alif dubu biyu da ashirin da uku ake sarakunan mulkin Fulani a jihar bauchi wacce aka fisani da bauchin yakubu
1- Sarkin Bauchi malam yakubu Dadi l....... 1805 zuwa 1845 yayi shekaru 40. Akan mulki
2- Sarkin Bauchi Ibrahim Yaqub.......1845 zuwa 1877 yayi shekaru 32 akan mulki
3- Sarkin Bauchi Usman Ibrahim .......1877 zuwa 1883 yayi shekaru 6 akan mulki
4- Sarkin Bauchi Umaru sulaimanu........1883 zuwa 1903 yayi shekaru 20 akan mulki
5- Sarkin Bauchi Muhammad Ibrahim......1903 yayi wata dayane kacal akan mulki
6- Sarkin Bauchi Hassan Mamuda......1903 zuwa 1907 yayi shekaru 5 akan mulki
7- Sarkin Bauchi Yakubu Usman ll.....1907 zuwa 1941 yayi shekaru 34 akan mulki
8- Sarkin Bauchi Yakubu umaru lll.......1941 zuwa 1954 yayi shekaru 13 akan mulki
9- Sarkin Bauchi Adamu jumba Yaqub.....1954 zuwa 1982 yayi shekaru 28 akan mulki
10- Sarkin Bauchi Sulaimanu Adamu 1982 zuwa 2010 yayi shekaru 28 akan mulki
11- Sarkin Bauchi Rulwanu sulaiman Adamu CFR...... 2010 har zuwa yanzu

0 Comments