1 ka kula da kanka 2 yazamana kana jin tsoron Allah 3 ka san cewa duk abinda ya sameka daga Allah ne 4 ka zamu mai cika alkawari 5 ka zauna da kowa…
Wata sabuwar wahalar man fetur ka iya Kunno kai a wasu sassan Æ™asar nan matuÆ™ar hukumar NMDPRA ta gaza biyan sama da Naira biliyan 250 kuÉ—in dakon …
Lauyan nan mai fafutukar Æ´ancin É—an adam, Femi Falana, ya shaidawa Babbar Kotun Tarayya a Kano cewa rigar kariyar da ke jikin tsohon gwamnan Kano, Ab…
Gwamnatin Jihar Jigawa ta bukaci Hukumar Yaki da Cin-hanci da Rashawa, EFCC da Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, da su bin…
Kotun sauraren Æ™ararrakin zaben Majalisar Tarayya da ta Dokokin Jihar Kano, ta yi watsi da Æ™arar da Abdussalam Abdulkarim Zaura na jam’iyyar APC ya s…
Daga littafin Kano cibiyar Kasuwanci ta afirka wanda Marigayi Maje Ahmad Gwangwazo Allah yajiqansa ya wallafa. Shi Muhammadu Dangwate É—an Mallam Al…
Guinness World Records, kundi da ke bada lambar yabo ta kafa tarihi, ya nisanta kansa da wani dan Nijeriya da ya kusa makancewa bisa yunkurin kafa …
Shugaban jam’iyyar, APC, na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya mika takardar murabus dinsa a daren jiya Lahadi, kamar yadda Daily Trust ta tattaro. Maj…
Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa, NDLEA, ta kama wata lauya mai suna Ebikpolade Helen, wacce ta kware wajen hadawa da rarraba s…
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya bayyana dalilin da ya sa ya nuna goyon bayansa ga tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahm…
Fitaccen jarumin Nollywood, Tajudeen Oyewole wanda aka fi sani da Abija, ya roki kyautar mota daga masoyansa. Fitaccen jarumin, wanda ke fitowa a m…
Hukumar yi wa kasa hidima (NYSC) ta É—auke sansaninta na dindindin da ke karamar hukumar Mangu ta jihar Plateau. Yanzu haka an maida sansanin zuwa g…
Gwamna Babagana Zulum na jihar Borno ya amince da fitar da Naira miliyan 62 a matsayin tallafin karatu ga dalibai marasa galihu da ke Borno a makaran…
Kwamitin rikon na Ƙungiyar Ƙwallon kafa ta Kano Pillars ya bai wa Æ´an wasan kungiyar hutun mako guda bayan da suka hawo zuwa gasar Premier ta Ƙasa…
Hukumar shirya jarabawar gama Sakandire ta kasa, NECO, ta kaddamar da wata manhaja mai suna “NECO ‘e-Verify” domin saukaka tantance sakamako da magud…
Majalisar masarautar Zazzau ta amince da dakatar da Marafan yamman Zazzau bayan wani zama da ta yi a jiya Litinin. A wata sanarwa da ta samu sa han…
Hukumar karÉ“ar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta jihar Kano, ta kama tare da tsare kwamishinan ayyuka na tsohon gwamna Abdullahi Uma…
Kungiyar Rajin Kare Tattalin Arziki (SERAP) ta bukaci shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya yi amfani da ikonsa na shugabanci ya gaggawa buga baya…
An gina gidan ne a Æ™arni na Goma Sha Biyar zamanin Sarkin Kano Abdullahi Barja, ya gina gidan saboda jikansa Muhammad Rumfa wanda aka naÉ—a Makaman …
Social Plugin