Fitaccen jarumin Nollywood, Tajudeen Oyewole wanda aka fi sani da Abija, ya roki kyautar mota daga masoyansa.
Fitaccen jarumin, wanda ke fitowa a matsayin boka a finafinan Nollywood ya yi wannan roko ne a jiya Laraba ta hanyar wani shiri da wani dan wasan barkwanci mai suna Comedian Kamo (CKamo) ya shirya.
Abija ya tabbatar da cewa ya samu Ckamo ne bayan da mai wasan barkwancin ya samu nasarar tara kudi da motoci ga abokan aikinsa Lalude da Alapini Osa.
Abija ya bayyana cewa tun a 1972 ya ke harkar fim amma yanzu sana'ar, 2acce ya ke matukar kauna, na shirin gagarar sa sabo da wahalar da yake fuskanta ga kuma tsufa.
Ya kuma bayyana cewa yana jin kunyar zuwa wuraren fim a motar haya. Abija, ya roki magoya bayansa da su taimaka masa ta hanyar tara masa kudin mota.
Ya yi kira ga ƴan Najeriya masu son taimakawa su aika masa da kuɗin ta lambar asusu 0138509506 Union Bank mai suna Akinyoola Ayool
LABARAI MASU ALAKA DA


0 Comments