Majalisar Dattawa ta Æ™aryata ji-ta-ji-tar da ake ta yaÉ—awa cewa ana Æ™ulle-Æ™ullen tsige Sanata Godswill Akpabio daga kan kujerar Shugaban Majalisar …
Mukthar Umar Zakari (NNPP-Kano) ya sha alwashin kalubalantar hukuncin da kotun sauraren kararrakin zabe ta yanke wanda ta soke zaben sa kan zargin …
Kotun sauraren Æ™ararrakin zaben Majalisar Tarayya da ta Dokokin Jihar Kano, ta yi watsi da Æ™arar da Abdussalam Abdulkarim Zaura na jam’iyyar APC ya s…
Shugaban jam’iyyar, APC, na kasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya mika takardar murabus dinsa a daren jiya Lahadi, kamar yadda Daily Trust ta tattaro. Maj…
Shugaban jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Adamu, ya bayyana dalilin da ya sa ya nuna goyon bayansa ga tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Ahm…
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naÉ—a masu ba shi shawara kan harkoki daban-daban ciki har da Mallam Nuhu RibaÉ—u a matsayin mai ba shi shawara kan harko…
Ganduje ya Kafa kwamitin MiÆ™a Mulki Mai Mambobi 17 Majalisar zartaswa ta Jihar Kano ta amince da kafa kwamitin mika mulki na mambobi 17 ga gwamnati…
Dakatarwar da aka yi wa Ayu Haramtacciya ce, in ji kakakin PDP Charles Aniagwu, kakakin kwamitin yakin neman zaben shugaban kasa, PCC, na jam'i…
Ƴan Adawa na Shirin DaÆ™ile Rantsar da Ni a Matsayin Shugaban Æ™asa, Rantsuwata, in ji Sabon Shugaban Kasa Zababben shugaban kasa, Asiwaju Bola Tinub…
Rundunar Æ´an sanda a jihar Zamfara ta ce ta kama É“ata-gari 40 waÉ—anda ake zargi sun mayar da murnar cin zabe zuwa tarzoma, wanda ya janyo lalata d…
An dakatar da wani dan kwamitin koli na jam’iyyar APC a jihar Kogi, Murtala Yakubu, har zuwa wani lokaci daga jiya Alhamis. Shugabannin jam’iyyar A…
Ƙungiyar Mata da Matasa na PDP, a yau Alhamis, ta yi dirar mikiya a kan titunan birnin Kaduna, inda su ka yi zanga-zangar nuna rashin amincewa da sak…
Social Plugin