Sanata mai wakiltar Kwara ta tsakiya, Mallam Saliu Mustapha, ya dauki nauyin alhazai akalla 33 don aikin hajjin 2023 a mazaÉ“arsa. Sanatan ya dauki na…
Da alama dai ‘yan Najeirya na iya fuskanatar Æ™arin kuÉ—in wutar lantarki fiye da kashi arba’in cikin dari nan da wasu kwanaki, idan har sabuwar dokar …
An haifi Shekarau ne a unguwar Kurmawa da ke jihar Kano, Ya kuma yi karatun Firamare a makarantar Gidan Makama daga shekarar (1961-1967). Ya yi karan…
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya naÉ—a masu ba shi shawara kan harkoki daban-daban ciki har da Mallam Nuhu RibaÉ—u a matsayin mai ba shi shawara kan harko…
Kungiyar tsofaffin daliban makarantar GSS k/nassarawa ta yabawa gwambatin Kano bisa matakin da ta dauka na rushe shagunan da gine-ginen da aka yi a…
Gwamna Umaru Bago na Jihar Neja ya yi afuwa ga wasu fursunoni 80 da ke gidajen gyaran hali daban-daban a jihar. Gwamnan ya kuma amince da biyan tarar…
Gwamnatin tarayya ta sanar da Æ´an Æ™asa game da barkewar cutar Anthrax a wasu kasashe makwabta na yankin yammacin Afirka. Dr Ernest Umakhihe, babban s…
An tsinci gawar wani sabon ango mai shekara 30, Usman Sani Goga, rataye kansa a Karamar Hukumar Babura ta Jihar Jigawa. Marigayin, wanda mai sana’…
Dakarun sojin Najeriya da ke aiki da runduna ta 14 da ke Ohafia sun kai samame wani gidan da ake zargi ana ajiye mata don su haihu a sayar da jarira…
Social Plugin